Motlatsi Musi wani manomi ne daga Afirka ta Kudu wanda ya ji daɗin iya amfani da fasahar GM don yaƙi da kwari. GM amfanin gona ya haɓaka ribarsa, wanda hakan ya bashi damar tura yaranshi makaranta da kuma samun ilimi.
RUBUTU TA